bible
ra
🌐 Language
English
Español
Français
Deutsch
Português
Italiano
Nederlands
Русский
中文
日本語
한국어
العربية
Türkçe
Tiếng Việt
ไทย
Indonesia
All Languages
Home
/
Hausa
/
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
/
Job 29
Job 29
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
← Chapter 28
Jump to:
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 30 →
1
Ayuba ya ci gaba da magana.
2
Da ma ina cikin lokacin da ya wuce ne, Lokacin da Allah yake lura da ni,
3
Sa'ad da fitilarsa take haskaka mini, Ta wurin haskensa kuma nake tafiya da duhu,
4
Kwanakin da nake gaɓar raina, Lokacin da ni'imar Allah take kan gidana,
5
Sa'ad da Mai Iko Dukka yake tare da ni, 'Ya'yana duka kuma suka kewaye ni,
6
Sa'ad da aka wanke ƙafafuna da madara, Duwatsu kama suna ɓulɓulo mini da rafuffukan mai!
7
A sa'ad da nakan tafi kofar birni, In shirya wurin zamana a dandali,
8
Da samari sun gan ni, sai su kawar da jiki, Tsofaffi kuma su miƙe tsaye,
9
Sarakuna sun yi shiru sun kame bakinsu.
10
Manyan mutane sukan yi shiru, harshensu ya liƙe a dasashi.
11
Waɗanda suka ji labarina sukan sa mini albarka, Waɗanda suka gan ni sukan yi na'am da ni.
12
Domin sa'ad da matalauta suka yi kuka, ni nake cetonsu, Nakan taimaki marayu waɗanda ba su da mai taimako.
13
Waɗanda suke bakin mutuwa sukan sa mini albarka, Na taimaki gwaurayen da mazansu suka mutu, Su raira waƙa don murna.
14
Adalci shi ne suturata, Gaskiya ita ce rigata da rawanina.
15
Ni ne idon makafi, guragu kuma, ni ne ƙafarsu.
16
Ni mahaifi ne ga matalauta, Nakan bincika don in warware al'amarin da ya dami baƙi.
17
Nakan karya muƙamuƙin marar adalci, In sa yă saki ganimar da yă kama.
18
“Da na zaci zan mutu cikin sutura, Kwanakina kuma su riɓaɓɓanya, su yi yawa kamar yashi,
19
Saiwoyina a shimfiɗe suke cikin ruwa, Dukan dare raɓa na sauka a kan rassana.
20
Darajata garau take a gare ni, Bakana kullum sabo yake a hannuna.
21
Mutane sukan kasa kunne su jira, su yi shiru Sa'ad da nake ba da shawara.
22
Bayan na gama magana ba wanda zai ƙara wata magana. Maganata takan shige su.
23
Suna jirana kamar yadda ake jiran ruwan sama, Da baki buɗe, kamar yadda ake jiran ruwan bazara.
24
Nakan yi musu murmushi sa'ad da suka fid da zuciya, Ba su yi watsi da fara'ata ba.
25
Nakan zaɓar musu hanyar da za su bi, Ina zaune kamar sarki a tsakanin mayaƙansu, Kamar mai ta'azantar da masu makoki.”
← Chapter 28
Jump to:
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 28
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35
Chapter 36
Chapter 37
Chapter 38
Chapter 39
Chapter 40
Chapter 41
Chapter 42
Chapter 30 →
All chapters:
1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
14
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36
37
38
39
40
41
42